Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star. Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin suĭon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.īayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Tafseer za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |